Tabarma
Tabarma dai abu ce da akanyi shimfiɗa da ita domin a zauna ko ayi wani abu akanta, tabarma ta samo asali ne tun lokaci mai tsawo da akan saƙa ta kafin zuwan cigaban ƙirƙire-ƙirƙire na zamani da fasaha.[1]
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
floor covering (en) ![]() |
Kalolin tabarmaGyara
- Tabarmar kaba
- Tabarmar roba
ManazartaGyara
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-09-25. Retrieved 2021-03-12.