Taapsee Pannu(an haife ta ranar 1 ga watan Agustan shekarar 1987) jarumar fim ɗin Indiya ce wacce yawancin fina-finanta sun kasance na harsunan Hindi, Telugu da kuma Tamil ne. Ta karɓi kambun Filmfare Awards har sau biyu kuma mujallar Forbes India ' ta sanya ta a jerin fitattun jarumai mata, 100 a shekarar 2018.

Taapsee Pannu
Rayuwa
Haihuwa New Delhi, 1 ga Augusta, 1987 (37 shekaru)
ƙasa Indiya
Mazauni Mumbai
Karatu
Makaranta Guru Tegh Bahadur Institute of Technology (en) Fassara
Mata Jai Kaur Public School (en) Fassara
Guru Gobind Singh Indraprastha University (en) Fassara
Harsuna Harshen Hindu
Malayalam
Sana'a
Sana'a model (en) Fassara, jarumi da Mai gasan kyau
Muhimman ayyuka Badla (en) Fassara
Manmarziyaan (en) Fassara
Pink (en) Fassara
Kyaututtuka
Ayyanawa daga
IMDb nm3966456
 
Taapsee Pannu

Taapsee Pannu dai an haife ta a ranar 1 ga Agustan shekarar 1987 ne a New Delhi. Ta kasance 'ya ga Dilmohan Singh Pannu da kuma Nirmaljeet. Ita 'yar asalin Punjabi ce. kafin mahaifinta yayi ritaya dillalin gidaje ne yayin da mahaifiyarta kuma ta kasance mai aikin kulawa da gida. Tana da kanwa mai suna Shagun. Ta yi karatunta a makarantar Mata Jai Kaur dake Ashok Vihar sannan ta kammala karatunta na zama Injiniyar Kwamfuta daga Guru Tegh Bahadur Institute of Technology.

Aiki/Sana'a

gyara sashe

Bayan kammala karatunta, Pannu ta kama aikin injiniyar software . Daga bisa ni kuma ta zama cikakkiyar 'yar kwalliya bayan da ta aka zabe ta don nuna gwaninta a shirin Get Gorgeous na tashar Channel V , wanda a ƙarshe ya kai ta fadawa harkar wasan kwaikwayo. Pannu ta fito cikin tallace-tallace da yawa na ɗab'i da hotunan talabijin kuma ta sami lambobi da yawa a kwanakin da ta yi na kasancewarta 'yar kwalliya, ciki har da "Pantaloons Femina Miss Fresh Face" da "Safi Femina Miss Beautiful Skin" a gasar Femina Miss India ta 2008.

 
Pannu yayin gabatar da sauti na Chashme Baddoor, 2013.

2016–2019: nasararta a Bollywood

gyara sashe
 
Pannu yana tafiya akan raƙumi a Lakme Week Week, 2017.

2019 – present: ƙarin nasara

gyara sashe
 
Pannu da ke halartar taron Saand Ki Aankh a cikin 2019 tare da tauraruwar Bhumi Pednekar .
 
Taapsee Pannu

Pannu ya featured in Forbes India 's jerin Celebrity 100 a shekara ta 2018 a 67th matsayi da wani kimanta kudin shiga na ₹ 15.48 crore. An sake nuna ta a karo na biyu a cikin shekarata 2019 a matsayi na 68th. A cikin shekarar 2017, an saka ta a cikin jerin mujallu na 30 Under 30. Pannu tana gudanar da wani kamfani mai kula da taron da ake kira The Wedding Factory wanda take gudanarwa tare da yar uwarta Shagun da kuma aboki Farah Parvaresh. A cikin shekarata 2018, ta sayi ikon mallakar badminton Pune 7 Aces wanda ke taka leda a Premier Badminton Wasanni.

Kyaututtuka

gyara sashe
Year Award Category Film Result Ref.
2012 Santosham Film Awards Best Actress (Jury) Gundello Godari Lashewa
2013 South African Film and Television Awards Debut Actor of the Year – Female Lashewa
2011 - 2012 TSR – TV9 National Film Awards Best Actress Mogudu Lashewa
2014 Edison Awards Most Enthusiastic Performer-Female Award Arrambam Lashewa
Filmfare Awards South Best Supporting Actress – Tamil Ayyanawa
South Indian International Movie Awards Best Actress in a Supporting Role – Tamil Ayyanawa
2017 Stardust Awards Best Actor(Female) Pink Ayyanawa
BIG Zee Entertainment Awards Most Entertaining Actor in a Social Film – Female Ayyanawa
Jagran Film Festival Best Actor Female - Jury Special Award Lashewa
Zee Cine Awards Best Actress Ayyanawa
International Indian Film Academy Awards Best Actress Ayyanawa
Woman Of The Year Lashewa
2018 Zee Cine Awards Best Actress (Jury Choices) Naam Shabana Ayyanawa
Extraordinary Impact Award – Female Lashewa
2019 Screen Awards Best Actress Manmarziyaan Ayyanawa
Best Actress (Critics) Mulk Ayyanawa
Zee Cine Awards Best Actor - Female (Viewers' Choice) Ayyanawa
Filmfare Awards Critics Award Best Actress Ayyanawa
GQ Style & Culture Awards 2019 Excellence in Acting Manmarziyaan

Lashewa
Nickelodeon Kids’ Choice Awards 2019 Jodi Kamaal Ki Award (Shared with Bhumi Pednekar) Saand Ki Aankh Lashewa
2020 65th Filmfare Awards Critics Award for Best Actress Lashewa
26th Screen Awards Best Actress (Critics) Lashewa
Best Actress Badla Ayyanawa
Zee Cine Awards Best Actor – Female Lashewa
21st IIFA Awards Best Actress Pending
Ananda Vikatan Cinema Awards Best Actress Game Over Lashewa
2021 66th Filmfare Awards Best Actress Thappad Lashewa
Critics Award for Best Actress Ayyanawa

Manazarta

gyara sashe