Wani fim ne na Saliyo da aka shirya shi a shekarar 2018 wanda Banker White, Anna Fitch, Lansana Mansaray, da Arthur Pratt suka jagoranta.[1] Daraktoci huɗu ne suka haɗa fim ɗin tare da Sara Dosa, Samantha Grant, Justine Nagan, da Chris White.[2]

Survivors (fim)
Asali
Ƙasar asali Saliyo
Characteristics
Direction and screenplay
Darekta Banker White (en) Fassara
External links

Labarin fim

gyara sashe

Fim ɗin ya biyo bayan bullar cutar Ebola da ta bazu a ƙasar Saliyo wadda ta kamu da cutar ta Saliyo 8,704 sannan ta kashe mutane 3,589 da kuma yadda jaruman Saliyo suka kawar da cutar.[3]

Fim ɗin ya samu kyakykyawan sharhi kuma ya samu kyaututtuka da dama a bukukuwan fina-finai na duniya. Fim ɗin da aka zaɓa a Emmy's Best Social Issue Documentary a cikin shekarar 2018, ya zama fim na farko a Yammacin Afirka da ya sami lambar yabo.[4]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Survivors". Tribeca Film Festival. Retrieved 14 October 2020.
  2. "Survivors, 2018". Survivors film official website. Retrieved 14 October 2020.
  3. "Survivors Documentary Screening". wheatonwire. Retrieved 14 October 2020.
  4. "Filmmaker stranded in Hull for months in Ebola crisis nominated for Emmy". hulldailymail. 10 September 2019. Retrieved 14 October 2020.