Surti
Kalmar Surti tana nuna dangantaka da Birnin Surat da ke India. Kalmar na iya nufin:
- Ɗaya daga cikin mutanen Ƙabilar Gujarati da ke zaune a garin Surat na Jihar Gujarat, Indiya.
- Harshen yaren Gujarati wanda ake magana da ita a garin Surat
- Bijimin Sa na Surti, wani nau'in balamin sa na ruwa daga Gujarat
- Akuyar Surati, nau'in akuya irin na garin Surat
- Cukwin Surti, cuku (man dabba da ake cuku) daga Surat
- Surti Kistaiya, ɗan siyasan Indiya daga Madhya Pradesh
- Abid Surti, mai zanen shirin cartoon na Indiya kuma marubuci daga Surat
- Mehul Surti, mawakin Indiya daga Surat
- Mohammed Surti, ɗan siyasan Majalisar Indiya daga Surat
- Rusi Surti, dan wasan Cricket na Indiya daga Surat
Surti | |
---|---|
page d'homonymie de Wikimédia (mul) |