Suren Gazaryan
Suren Gazaryan (Rashanci: Сурен Владимирович Газарян) (an haife shi a ranar 8 ga watan Yuli shekara ta 1974) masaniyar dabba ce ta Rasha, sananniyar jama'a, kuma tsohuwar mamba ce ta The Environmental Watch on North Caucasus.[1] Shi memba ne na Majalisar Hadin Kan 'Yan adawar Rasha. An ba shi Kyautar Muhalli ta Goldman a cikin shekara ta 2014.[2][3][4]
Suren Gazaryan | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Krasnodar, 8 ga Yuli, 1974 (50 shekaru) |
ƙasa | Rasha |
Karatu | |
Makaranta | Kuban State University (en) |
Matakin karatu | Candidate of Biology Sciences (en) |
Harsuna | Rashanci |
Sana'a | |
Sana'a | zoologist (en) , chiropterologist (en) , ɗan siyasa da Kare haƙƙin muhalli |
Kyaututtuka |
gani
|
Mamba | Russian Opposition Coordination Council (en) |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | Yabloko (en) |
Rayuwa
gyara sasheAn haifi Gazaryan a ranar 8 ga watan Yuli shekara ta, 1974 a Krasnodar. A shekarar 1996, ya kammala karatunsa a jami’ar jihar Kuban, a shekarar, 2001 kuma ya kammala karatun digiri na biyu a kwalejin kimiyya ta Rasha.[5] A shekarar, 2001, an kuma zabe shi a matsayin shugaban hukumar kare kogunan Kungiyar Hadin Kan Rasha.[6]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "ОБ ЭКОЛОГИЧЕСКОЙ ВАХТЕ | Экологическая Вахта по Северному Кавказу". ewnc.org. Archived from the original on April 19, 2021. Retrieved April 20, 2021.
- ↑ "Exiled environmental activist speaks of 'impossibility' of protest in Russia". the Guardian (in Turanci). April 28, 2014. Retrieved April 21, 2021.
- ↑ "Suren Gazaryan". Goldman Environmental Foundation (in Turanci). Retrieved April 21, 2021.
- ↑ "Suren Gazaryan". Front Line Defenders (in Turanci). December 17, 2015. Retrieved April 21, 2021.
- ↑ "Газарян, Сурен Владимирович – Эколого-фаунистический анализ населения рукокрылых (Chiroptera) Западного Кавказа : диссертация ... кандидата биологических наук : 03.00.08 – Search RSL". search.rsl.ru. Retrieved April 20, 2021.
- ↑ "Gazaryan Suren". zmmu.msu.ru. Retrieved April 20, 2021.