Surabaya, a tsibirin Java, babban birnin yankin Gabashin Java ce, a kasar Indonesiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, jimilar mutane 3,457,404. An gina birnin Surabaya a karni na sha uku bayan haifuwan annabi Issa.

Surabaya
Surabaya (id)
ꦯꦸꦫꦧꦪ Surabaya (jv)


Wuri
Map
 7°14′45″S 112°44′16″E / 7.2458°S 112.7378°E / -7.2458; 112.7378
Ƴantacciyar ƙasaIndonesiya
Province of Indonesia (en) FassaraEast Java (en) Fassara
Babban birnin
East Java (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 3,009,286 (2023)
• Yawan mutane 8,573.46 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 351 km²
Altitude (en) Fassara 5 m-2 m
Sun raba iyaka da
Sidoarjo (en) Fassara
Gresik (en) Fassara
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 31 Mayu 1293
Tsarin Siyasa
• Mayor of Surabaya (en) Fassara Eri Cahyadi (en) Fassara (26 ga Faburairu, 2021)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 60111–60299
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+07:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 031
Wasu abun

Yanar gizo surabaya.go.id
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe