Sur les traces du Bembeya Jazz
Sur les traces du Bembeya Jazz (A cikin Matakan Bembeya Jazz) wani shiri fim ne na shekarar 2007 game da ƙungiyar Bembeya Jazz ta Guinea.
Sur les traces du Bembeya Jazz | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2007 |
Asalin suna | Sur les traces du Bembeya Jazz |
Asalin harshe | Faransanci |
Ƙasar asali | Beljik |
Characteristics | |
Genre (en) | documentary film |
During | 80 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Abdoulaye Diallo (en) |
Marubin wasannin kwaykwayo | Abdoulaye Diallo (en) |
External links | |
Specialized websites
|
Takaitaccen bayani
gyara sasheA shekara ta 1961, a wani ƙaramin ƙauye da ke tsakiyar gandun daji na ƙasar Guinea, an samar da ƙungiyar kiɗa. Wannan ƙungiyar za ta zama ɗaya daga cikin manyan ƙungiyoyin makada na Afirka na zamani. Bembeya Jazz ne. Wannan ƙungiyar makaɗa, wanda ke nnuna alamar juyin juya halin Guinea na Ahmed Sékou Touré, ya yi nasarar akan dukan nahiyar Afirka tare da kiɗan su.
Kyauta
gyara sashe- FESPACO 2007
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- BBC review (audio) - Africa at the movies - Fespaco 2007200