Sunday Ramadhan Manara (an haife shi a ranar 23 ga watan Nuwamba 1952) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Tanzaniya wanda ya taka leda a matsayin winger.

Sunday Manara
Rayuwa
Haihuwa Tanzaniya, 23 Nuwamba, 1952 (72 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Wanda ake yi wa lakabi da 'Computer', a cikin shekarar 1977, Manara ya rattaba hannu a kungiyar kwallon kafa ta Heracles Almelo ta Holland, ya zama dan Tanzaniya na farko da ya taka leda a Turai. [1] [2][3] [4][5] A cikin shekarar 1979, ya sanya hannu a kulob ɗin New York Eagles a Amurka. [6] Kafin rabin na biyu na 1979–90, ya sanya hannu a kulob din St. Veit na Austrian.[7] Bayan haka, Manara ya rattaba hannu kan kungiyar kwallon kafa ta Al Nasr a Hadaddiyar Daular Larabawa. [8]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Het verhaal Sunday Manara" . teksterij.nl.Empty citation (help)
  2. "Het onvergetelijke anderhalf jaar van Sunday Manara bij Heracles" . tubantia.nl.
  3. "Sunday manara: tropische verrassing" .
  4. "SUNDAY MANARA, MTANZANIA WA KWANZA KUCHEZA SOKA ULAYA" . binzubeiry.co.tz.
  5. "Jangwani Grounds, once a football hub with over 20 pitches now a floods zone" . thecitizen.co.tz.
  6. "UNAMKUMBUKA SUNDAY MANARA "COMPUTER"?" . bongocelebrity.com.
  7. "Der Ramadhani hat sogar den Prohaska ausgestochen" " . kleinezeitung.at.
  8. "Sunday Manara 'Kompyuta' Mtanzania wa kwanza Ulaya" . mwananchi.co.tz.