Sunayen Ranaku
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Ranakun mako da sunan mutanen da ake yi ma laƙabi dasu
laƙabi | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | suna da name particle (en) |
Rana | Mace | Namiji | |
---|---|---|---|
Lahadi | Ladi,Ladidi | Ɗanladi | |
Litinin | Altine,tinene | Ɗanliti | |
Talata | Talatu,Talatuwa | Ɗantala | |
Laraba | Balaraba | Balarabe | |
Alhamis | Lami | Ɗanlami | |
Juma'a | Jummai,Jumala | Ɗanjummai | |
Asabar | Asabe | Ɗan asabe |
Sunan Rana Kamar yadda ƙabilu da al'adu ke da sunaye daban-daban da dalilin sanya su, sunan rana na ɗaya daga cikin sunayen da Hausawa ke yin laƙabi da su. Sunan rana shi ne sunan da ake ba mutum laƙabi dashi akan ranar da aka haifi mutum a ita, mace ko namiji kamar yadda muke da kwanakin mako guda Bakwai:
- Lahadi
- Litinin
- Talata
- Laraba
- Alhamis
- Juma'a
- Asabar
Wadannan sune sunayen kwanakin mako a Hausa.
Sunayen dake sama sune sunayen ranakun da akeyin laƙabi da su