Sunan an-Nasai ( Larabci : سنن النسائي), wanda aka fi sani da Sunan as-Sughra yana ɗaya daga cikin Kutub al-Sittah (manyan litattafan hadisai). An-Nasai ne ya tattara shi. Ahlussunna suna daukar wannan tarin a matsayin na uku mafi mahimmanci a cikin manyan tarin Hadisai shida.[1]

Sunan an-Nasai
Asali
Mawallafi Al-Nasa'i
Asalin suna الْمُجْتَبَى
Characteristics
Harshe Larabci
Description
Ɓangaren Kutub al-Sittah
Muhimmin darasi Hadisi
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe