Sulyman Kawu
Sulyman Durosylorun Kawu alkali ne dan Najeriya wanda a halin yanzu yake rike da mukamin babban alkalin jihar Kwara tun daga shekara ta 2014. Gwamna Abdulfatah Ahmed ne ya nada Sulyman bisa shawarar hukumar kula da harkokin shari’a ta jihar Kwara.[1][2]
Sulyman Kawu | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a |
A yayin bikin rantsar da alkalai a shekara ta 2017, Kawu ya gargadi jami’an shari’a cewa, gurbatattun alkalan da ke karbar cin hanci don yanke hukunci na son zuciya, za su shiga wuta.[3][4]
Bayan farfadowa daga annobar COVID-19 a shekara ta 2020, Kawu ya yi afuwa ga fursunoni guda 46 da ke jiran shari’a a babban gidan yari na Oke-Kura da kuma gidajen yarin Mandala da ke Ilorin.[5][6]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Kwaran, Independent. "Gov. Ahmed Swears in Justice Kawu as New Chief Judge of Kwara State | fresh news and views". Retrieved 26 June 2020.
- ↑ "Adebayo, Ismail; Ilorin (14 April 2020). "Lockdown: Kwara chief judge mandates magistrate courts to determine breaches". Daily Trust. Retrieved 26 June 2020.
- ↑ "Corrupt judges will go to hell – Kwara CJ". Punch Newspapers. Retrieved 26 June 2020.
- ↑ "Kwara gets 35 new magistrates, one area court judge". Tribune Online. 4 February 2019. Retrieved 26 June 2020.
- ↑ "Adebayo, Abdulrazaq (6 May 2020). "COVID-19: Kwara CJ grants 46 prison inmates amnesty". Daily Post Nigeria. Retrieved 26 June 2020.
- ↑ Kwara Chief Judge frees 16 prisoners in Ilorin".