Suleman Hamid Suleman ( Amharic: ሱሌማን ሀሚድ </link> ; an haife shi a ranar 20 ga watan Oktoba shekarar 1997) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Habasha wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga kulob din Premier League na Habasha Saint George da kuma tawagar ƙasar Habasha .

Suleman Hamid
Rayuwa
Haihuwa Asosa (en) Fassara, 1997 (26/27 shekaru)
ƙasa Habasha
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Saint George SC (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 177 cm
Suleman Hamid

Aikin kulob

gyara sashe

Suleman Hamid ya fara aikinsa da garin Adama .

A ranar 1 ga ga watan Nuwamba, shekarar 2020, Hamid ya rattaba hannu da Hadiya Hossana .

A ranar 1 ga watan Yuli shekarar 2021, Hamid ya rattaba hannu tare da Saint George .

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe
 
Suleman Hamid

Suleman Hamid ya fara buga wasansa na farko na kasa da kasa tare da tawagar kasar Habasha a wasan sada zumunci da Zambia da ci 3-2 a ranar 22 ga watan Oktoba shekarar 2020.[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. Strack-Zimmermann, Benjamin. "Ethiopia vs. Zambia (2:3)". www.national-football-teams.com.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe

Samfuri:Ethiopia squad 2021 Africa Cup of Nations