Suanne Braun (an haifeta ranar 29 ga watan Fabrairu, 1968) ƴar wasan kwaikwayo ce ta Afrika ta Kudu. Tana zaune a Ingila, Burtaniyal.

Suanne Braun
Rayuwa
Haihuwa unknown value, 29 ga Faburairu, 1968 (56 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Mazauni Landan
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a dan wasan kwaikwayon talabijin
IMDb nm0105855

Farkon rayuwa gyara sashe

Rayuwa ta sirri gyara sashe

Braun ta auri Christopher Garner, ɗan Jarumin wasan kwaikwayo na Afirka ta Kudu, Rex Garner,[1] in 2002.[Ana bukatan hujja]

Talabijin gyara sashe

Fim gyara sashe

As herself:

  • Revealing Mr. Maugham (2012) (BAFTA nomination)

Manazarta gyara sashe

  1. "Sparkling Suanne Braun finds love by email". www.iol.co.za. 2001-02-02. Retrieved 2023-12-12.

Hanyoyin Hadi na waje gyara sashe