Stephen Ocheni
Stephen Ikani Ocheni (an haife shi a ranar 25 ga watan Yunin shekarar 1959) . ɗan Najeriya ne, farfesa a fannin lissafi kuma a halin yanzu ƙaramin ministan kwadago da samar da ayyukan yi, shugaba Muhammadu Buhari ne ya zaɓe shi a ranar 29 ga watan Maris, 2017; An rantsar da shi a ranar 26 ga watan Yuli, 2017.[1] An ba shi takardar aiki a ranar 16 ga watan Agusta, 2017 kuma ya ci gaba a ranar 18 ga watan Agusta, 2017 har zuwa lokacin da aka zaɓe shi, Ocheni shi ne shugaban tsangayar ilimin sarrafa kayayyaki na Jami’ar Jihar Kogi, Anyigba.[2][3][4]
Stephen Ocheni | |||
---|---|---|---|
16 ga Augusta, 2017 - 28 Mayu 2019 ← James Ocholi - Omotayo Alasoadura → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 25 ga Yuni, 1959 (65 shekaru) | ||
Sana'a |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "UPDATED: Buhari nominates Stephen Ocheni, Suleiman Hassan as ministers – Premium Times". Premiumtimesng.com. Retrieved 29 March 2017.
- ↑ "Profile of Nigeria's new ministerial nominee, Stephen Ocheni – Premium Times". Premiumtimesng.com. Retrieved 4 April 2017.
- ↑ "Osinbajo swears in Ocheni, Hassan as ministers– TheCable". TheCable.ng. Retrieved 26 July 2017.[permanent dead link]
- ↑ "'Finally, Osinbajo Assigns Portfolios to New Ministers, Swears in Perm Secs – ThisDay". ThisDayLive.com. Retrieved 17 August 2017.[permanent dead link]