The time allocated for running scripts has expired.

king da obama
Stephen King

Stephen Edwin King (an Haife shi a watan 21 ga watan Satumba shekara ta alif dari tara da arba'in da bakwai miladiyya 1947) marubucin Ba'amurke ne na tsoro, almara na allahntaka, tuhuma, laifi, almara-kimiyya, da litattafan fantasy. An kwatanta shi da Sarkin Horror littattafansa sun sayar da fiye da kwafi miliyan 350 tun tun daga 2006 kuma da yawa an daidaita su zuwa fina-finai, jerin talabijin, miniseries, da littattafan ban dariya. King ya wallafa litattafai/littattafai sama da 65, gami da bakwai a karkashin sunan alqalami Richard Bachman[1] [2]

Manazarta

gyara sashe
  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Supernatural_fiction
  2. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Richard_Bachman
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.