Stain Davie
Dan wasan kwallo ne a Malawi
Stain Davie (an haife shi 23 Satumba 1997) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Malawi wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ga ƙungiyar Silver Strikers na Malawi, da kuma ƙungiyar ƙasa ta Malawi.
Stain Davie | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Malawi, 1997 (27/28 shekaru) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Sana'a
gyara sasheDavie ya fara aikinsa da kulob ɗin TN Stars FC, kafin ya koma Mozambique a kulob ɗin Vilankulo a watan Afrilun 2019.[1] Ya koma TN Stars, kafin ya sake komawa zuwa Silver Strikers a ranar 23 ga watan Fabrairu 2020.[2]
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheDavie yana cikin tawagar Malawi a gasar cin kofin Afrika na shekarar 2021. [3] Ya yi wasan sa na farko a Malawi a gasar a wasan kwata fainal da ci 2–1 a hannun Morocco a ranar 25 ga watan Janairu 2022. [4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Kabango, Bobby (2019-03-04). "Wadabwa, Davie seal Mozambique deals" . The Nation Online (in Latin). Retrieved 2022-01-27.
- ↑ Maona, Benjamin. "Silver sign TN Star's Stain Davie" . Kulinji.
- ↑ "Malawi defeat Comoros in a friendly, unveil final TotalEnergies AFCON squad" . Confederation of African Football . 1 January 2022.
- ↑ Strack-Zimmermann, Benjamin. "Morocco vs. Malawi" . www.national-football-teams.com .
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Stain Davie at National-Football-Teams.com
- Stain Davie at Soccerway