Sosthene Moguenara
Sosthene-Taroum Moguenara (an haife ta a ranar 17 ga watan Oktoban shekarar 1989) ta kasan ce Yar wasan dogon tsalle ce ta kasar Jamus. Ta kuma shiga gasar Olympics ta lokacin bazara a Landan, amma ta kasa zuwa wasan karshe. A shekarar 2011 Moguenara ta lashe lambar tagulla a Gasar Wasannin Turai ta U23 a Ostrava .
Sosthene Moguenara | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Sarh, 17 Oktoba 1989 (35 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Jamus | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Jamusanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 65 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 176 cm |