Sophie Kyagulanyi 'yar fafutukar kare hakkin dan adam kuma lauya ce da ke aiki da Oxfam a Uganda.

Sophie Kyagulanyi
Rayuwa
ƙasa Uganda
Karatu
Makaranta Jami'ar Makerere
(1998 - 2001)
Sana'a
Sana'a Lauya, Mai kare ƴancin ɗan'adam, advocate (en) Fassara da music artist (en) Fassara
Employers Oxfam (en) Fassara
Sophie Kyagulanyi

Kyagulanyi ta sami digiri na farko a fannin shari'a, a Jami'ar Makerere inda ta yi karatu daga shekarun 1998 zuwa 2001.[1]

Kyagulanyi tayi aiki  a matsayin mai kula da harkokin mulkin demokraɗiyya da Action Aid Uganda da kuma Manajar Shirin Jagoranci na Mata a Dandalin a Dimokuradiyya.[2] Ta yi aiki a matsayin mai Gudanar da Bincike da Shawarwari na Shari'a tare da Foundation for Human Rights Initiative daga e 2001 zuwa 2005. [3] [4] yanzu ita ce Manajar Gudanarwa da Kulawa a Oxfam a Uganda. Ta kasance memba ta kafa DefendDefenders[5] [6] kuma ta zama shugaba a shekarar 2019.[7]

Kyagulanyi tana da muƙaloli da ambato da yawa.[8] [9] A watan Yuni 2020, ta rubuta wani shafi mai taken COVID19 -A reminder why access to water is a human right.[10]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Sophie Kyagulanyi | Oxfam in Horn, East and Central Africa" . heca.oxfam.org . Retrieved 2022-02-17.
  2. "Foundation for Human Rights Initiative (FHRI) | Devex" . www.devex.com . Retrieved 2021-04-29.
  3. "Foundation for Human Rights Initiative (FHRI) | Devex" . www.devex.com . Retrieved 2021-04-29.
  4. "Staff – DefendDefenders" . Retrieved 2021-04-29.
  5. "AFRICAN DEFENDERS | Final Communiqué on the 6th hybrid EHAHRD-Net focal point meeting" . Retrieved 2021-05-01.
  6. "Staff – DefendDefenders" . Retrieved 2021-04-29.
  7. "Annual Report 2019 – DefendDefenders" . 26 October 2020. Retrieved 2021-04-29.
  8. Agencies (2018-07-01). "Uganda introduces social media tax despite criticism" . TODAY . Retrieved 2021-05-01.
  9. "HRDA Uganda" . www.ugandacivicspace.org . Retrieved 2021-05-01.
  10. "COVID 19 – A reminder why access to water is a human right | Oxfam in Horn, East and Central Africa" . heca.oxfam.org . Retrieved 2021-04-29.