Sonya Agbessi 'yar ƙasar Benin ce mai wasan tsalle-tsalle. Ta fafata ne a gasar Olympics ta lokacin zafi a shekarar 1992 inda ta kasance mai rike da tutar ƙasar Benin a lokacin buɗe gasar.

Manazarta

gyara sashe