Slum King (fim)
Slum King shirin wasan kwaikwayo na laifuffuka, mai dogon zango kwara 10 ne, wanda aka shirya a Legas, Najeriya. An fara haska shirin a kan Africa Magic Showcase, tashar DStv 151 da tashar GOtv 12 a ranar 8 ga watan Oktoba 2023.[1][2]
Slum King (fim) | |
---|---|
Asali | |
Characteristics | |
Taurarin shirin sun haɗa da Tobi Bakre, Olarotimi Fakunle, Idia Aisien, Elvina Ibru, Hermes Iyele, Bolaji Ogunmola, Sonia Irabor, Gideon Okeke, Jidekene Achufusi da sauransu.[3]
Nassoshi
gyara sashe- ↑ "After Shanty Town, Chichi Nworah returns to Crown Slum King". guardian.ng (in Turanci). Archived from the original on 2023-11-22. Retrieved 2023-11-22.
- ↑ Ige, Tofarati (2023-09-29). "Chichi Nworah returns to streets with 'Slum King'". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2023-11-22.
- ↑ Onikoyi, Ayo (2023-10-01). "Tobi Bakre is the "Slum King"".