Simbara Maki (an haife shi a ranar 12 ga watan Oktoba 1938 – 8 Oktoba 2010) ɗan wasan ƙasar Ivory Coast ne.[1] Ya yi gasar tseren mita 110 a shekarun 1964, 1968 da kuma gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1972. [2] [3] Maki ya samu lambar tagulla a tseren mita 110 a gasar wasannin Afirka ta shekarar 1965.[4]

Simbara Maki
Rayuwa
Haihuwa 12 Oktoba 1938
ƙasa Ivory Coast
Mutuwa Koumassi (en) Fassara, 8 Oktoba 2010
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Manazarta gyara sashe

  1. Simbara Maki Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Simbara Maki Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 17 April 2020. Retrieved 18 September 2017.
  2. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Simbara Maki Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2016-12-04. Retrieved 18 September 2017.
  3. Sportsencyclo. "Simbara Maki - Olympic Facts and Results" . www.olympiandatabase.com . Retrieved 12 April 2018.Empty citation (help)
  4. "Simbara Maki Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 17 April 2020. Retrieved 18 September 2017.