Chinedu Silver Ezeikpe dan wasan nakasassu ne daga Najeriya (an haife shi a ranar 2 ga watan Afrilu 1971) yana fafatawa musamman a rukunin F58 throws events.[1]

Silver Ezeikpe
Rayuwa
Haihuwa 20 century
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Silver ya yi gasa a shot and javelin a gasar wasannin nakasassu ta bazara ta shekarar 2004 ya lashe lambar zinare a cikin javelin F58 da kafa tarihin duniya. Daga nan ya yi fafatawa a gasar wasannin nakasassu ta lokacin bazara ta shekarar 2008 a cikin dukkan jifa uku amma bai iya bin wasansa na farko ba, kuma ya bari ba tare da lambar yabo ba. [2][3]

Silver Chinedu Ezeikpe a COJA 2003 Abuja All African Paralympic Games

Manazarta

gyara sashe
  1. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Silver Ezeikpe Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. profile on paralympic.org
  3. Silver Ezeikpe Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Silver Ezeikpe Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.