Silvan Hefti[1]an haife shi ranar 25 ga watan Oktoba, 1997) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Switzerland wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na dama dan ƙungiyar kwallon kafar Genoa a serie A na Italiya.[2] Ya kuma buga wa tawagar kungiyar kwallon kafar kasar Switzerland a U21.[3][4]

Silvan Hefti
Rayuwa
Haihuwa Switzerland, 25 Oktoba 1997 (26 shekaru)
ƙasa Switzerland
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Switzerland national under-21 football team (en) Fassara-
  FC St. Gallen (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 36
Nauyi 78 kg

Manazarta gyara sashe