Shyline Dambamuromo (an haife ta 4 ga watan Afrilu shekarar 2000) ' yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Zimbabwe wacce ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga Faith Drive Queens FC da kuma ƙungiyar mata ta ƙasar Zimbabwe .

Shyline Dambamuromo
Rayuwa
Haihuwa 4 ga Afirilu, 2000 (24 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Aikin kulob gyara sashe

Sheline Dambamuromo ya buga wa Faith Drive a Zimbabwe.

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Dambamuromo ya taka leda a Zimbabwe a babban mataki yayin bugu biyu na gasar zakarun mata na COSAFA ( shekarar 2020 da shekara ta 2021 ).

Manazarta gyara sashe