Shuri,tarin kasa ce da kwari irinsu:tururuwa da sauran dangoginsu suke sanarwa idan suka Dade a gurin.
WANNAN SHAFIN ZA'A GOGE SHI! . Dalili: Babu bayani mai ma'ana, ko Talla ko rashin Manazarta
Idan akwai rashin amincewa game da goge shafin, kana iya fadin hujjar ka a Shafin tattaunawa. Idan wannan shafin bai cancanci gogewa ba, kokuma zaka iya gyarawa, to kana iya goge wannan sanarwar, amma kuma kada ka goge sanarwa a shafin da ka kirkira da kanka.
Masu gudanarwa, su tuna da bincika ko akwai wata mahada a nan da tarihin shafi (gyaran ƙarshe) kafin a goge shi.
A kasar hausa an canfa shuri da cewa matattarar iskokai ce,saboda haka a zamanin da can baya ba kowane mutun ne yake iya zuwa ko gindinta ba ma ballantana ya cire ta.