Shu'aibu Lawal Kumurci
Shu'aibu lawal Kumurci wanda aka fi sani da Kumurci. shahararren dan wasan kwai-kwayo ne na masana`antar kannywood
Aikin Fim
gyara sasheKumurci dai tsohon jarumin masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood ne kuma ya ƙware a ɓangaren jarumta ta mugunta a cikin shirin film. [1]
Fina-finai Ya fito a cikin fina-finai da dama ga wasu daga cikin su;
- Dare Ɗaya
- Ban shirya ba
- Farida
- Galaba
- Inda rai
- Gadan ga
- Macijiya
- Basaja
- Aure Ibada ne
- Aduniya (Mai dogon zango)
- Katanga
- Jani mu je
- Kundin tsari da dai sauran su