Sherwin Marchel Vries (an haife shi ranar 22 ga watan Maris 1980 a Walvis Bay, Afirka ta Kudu ) ɗan wasan tsere ne wanda ke wakiltar Afirka ta Kudu bayan ya sauya sheka daga Namibiya a shekarar 2003.[1]

Sherwin Vries
Rayuwa
Haihuwa Namibiya, 22 ga Maris, 1980 (44 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Namibiya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 74 kg
Tsayi 179 cm
littafi akan sherwin vries

Ya kare a matsayi na biyar a summer Universiade ta shekarar 2001 kuma na hudu a Gasar Cin Kofin Afirka a shekarar 2006, dukka a sama da mita 200.[2] Ya kuma kai wasan kusa da na karshe a Gasar Cin Kofin Duniya a shekarar 2003.

A 2001 Universiade ya kuma yi takara ga tawagar tseren mita 4 x 100 na Namibia wanda ya kafa tarihin kasa na dakika 39.48. [1]

Manazarta

gyara sashe
  1. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Sherwin Vries Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. Sherwin Vries at World Athletics