Sherif Sabri Pasha
Rayuwa
Haihuwa Kairo, 1895 (128/129 shekaru)
Ƴan uwa
Ahali Nazli Sabri (en) Fassara da Hussein Sabri Pasha
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Tarihin rayuwa

gyara sashe

Ya kammala karatu sa a Makarantar Shari'a ta Khedivial, a a bin nin cairo

An haife shi a shekara ta 1895, a bin nin Alkahira 'yar'uwarsa ita ce Amina Sabri .

A ranar 30 ga watan Satumba shekara ta 1946, an nemi Sherif Sabri Pasha ya zama Firayim Minista kuma ya jagoranci sabuwar majalisa.[1] kuma shi bai taɓa zama Firayim Minista ba kuma Ismail Sidqi Pasha ya kasance Firayim Ministan har zuwa 9 ga watan Disamba shekara ta 1946.

Sherif Sabri Pasha ya jagoranci Royal Egyptian Geographic Society a watan Mayu shekara ta 1946 har zuwa watan Maris shekara ta 1955.[2] Kamar 'yan uwansa Nazli da Amina, shi jikan Firayim Minista kasar Masar ne sau uku ne Mohamed Sherif Pasha wanda ya fito ne daga asalin kasar Turkiyya, da kuma jikan jikan Napoleon Bonaparte Soliman Pasha al-Faransawi. [3]

A shekara ta 1922 ya auri Naila Khanum a shekara (1895 zuwa 1933), 'yar Adly Yeghen Pasha matar sa ita ce Zainab Khanum. Suna ya’ya biyu namiji da mace

Manazarta

gyara sashe
  1. "Sabry Asked to Head Egypt's New Cabinet". The New York Times: 8. 1946-10-01. Retrieved 2008-08-03.
  2. "The Presidents of the Society". Egyptian Geographic Society. Archived from the original on 2011-07-24. Retrieved 2008-07-27.
  3. "Genealogy of Sheri Sabri Pasha". Retrieved 2008-07-27.