Shelley Jones (née Russell, an haife ta ne a ranar 15 ga watan Yulin shekara ta 1987) 'yar wasan hockey ce ta Afirka ta Kudu wacce ta fafata a wasannin Olympics na bazara na shekara ta 2008 da 2012. Ta kuma kasance daga cikin tawagar Wasannin Commonwealth na 2014 wacce ta kai wasan tagulla.[1][2]

Shelley Russell
Rayuwa
Cikakken suna Shelley Russell
Haihuwa Sandton (en) Fassara, 15 ga Yuli, 1987 (36 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Ƴan uwa
Ahali Brent Russell (en) Fassara
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a field hockey player (en) Fassara

Ɗan'uwanta, Brent, shi ma 'yan wasan rugby na Afirka ta Kudu ne.[3][4]

Manazarta gyara sashe

  1. "Glasgow 2014 – Shelley Russell Profile". g2014results.thecgf.com (in Sifaniyanci). Archived from the original on 19 March 2017. Retrieved 18 March 2017.
  2. 2018 Commonwelath Games profile
  3. Cook, Jonathan (2014-02-12). "SA women's hockey star Shelley Russell celebrates 200 caps". Witness (in Turanci). Retrieved 2022-07-15.
  4. Newsroom, gsport (2007-07-31). "gsport4girls - 2007 August gSTAR: Shelley Russell". gsport4girls (in Turanci). Retrieved 2022-07-15.