Sheikh Muhammad Ibn Abdulwahab
Sheikh Muhammad Ibn Abdulwahab ya kasance mallamin sunnah, ya rayu a shekara ta (1115 AD) a garin da ake kira Jazeeratul Arabiyya. Muhammad Abdulwahab mallami ne mai jarumta da fadin gaskiya mujaddadi a lokacinsa.
Farkon rayuwa
gyara sasheAn haifi sheikh Muhammad Abdulwahab a shekara ta 1703, a ƙasar Saudi Arebiya.
Rasuwa
gyara sasheYa rasu a lokacin hijirar Annabi Muhammad na da(1206) wanda ya yi daidai da (22-06-1792). Ya rasu a garin Af Diriya a kasar Saudiyya.