Sharif Sidi Muhamman Sharifine da akayi a garin Kano Wanda ya nuna babbar karama.[ana buƙatar hujja] A lokacin da ya tafi hajji matar ta samu ciki. Bayan ya dawo sai ta haihu. Sai mutane suke cewa ba dansa bane. Shi kuwa ya kuma tabbata dansa ne. Saboda haka kuma sai ya bari ranar suna tayi sai ya dauko jaririn aka jefa shi a wutar kona hatsi aka rufe saida wutar ta ɗauke aka ɗauko shi ba abinda ya sameshi.

Sharif Sidi Muhamman

Manazarta

gyara sashe