Shari’a
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Shari'a itace dukkan wata iyaka da aka iyakance wa dan'adam tareda dokoki wanda idan ya ketare su, to zai fuskanci hukunci akan abinda ya aikata laifin da ya aikata. Kuma ita shari'a kala-kala ce, akwai shari'a addini Musulunci da Kuma shari'a gargajiya da Kuma shari'a addini kiristanci da dai sauran shari'o'i.