Sharif Adnan Nassar ( Larabci: شريف عدنان نصار‎  ; an haife shi ne a ranar 21 ga watan Janairun shekarar 1984) shi ne kuma Dan dan wasan kwallon kafa dan kasar Jordan wanda asalinsa Bafalasdine ne wanda ke buga wa kungiyar Al-Ordon da kungiyar kwallon kafa ta Jordan .

Shareef Adnan
Rayuwa
Haihuwa Amman, 21 ga Janairu, 1984 (40 shekaru)
ƙasa State of Palestine
Jordan
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Al-Faisaly SC (en) Fassara2002-
Shabab Al-Khaleel (en) Fassara2008-2010
  Palestine men's national football team (en) Fassara2009-200930
  Jordan men's national football team (en) Fassara2011-
Al-Khaleej FC (en) Fassara2014-2014
Shabab Al-Ordon Club (en) Fassara2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 15
Shareef Adnan

Girmamawa da Shiga cikin wasannin duniya

gyara sashe

Wasannin Pan Arab

gyara sashe
  • Wasannin Pan Arab na 2011

Gasar WAFF

gyara sashe
  •  
    Shareef Adnanu a cikin mutane
    Gasar WAFF ta 2014

Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin haɗin waje

gyara sashe
  • Shareef Adnan at National-Football-Teams.com
  • Shareef Adnan at Goalzz.com (available in Arabic at Kooora.com)
  • Shareef Adnan on Facebook
  • Shareef Adnan at Soccerway