Shana Elizabeth Dowdeswell (An haifeta a ranar 1 ga watan Afrilu 1989 - 12 ga Disamba 2012), ƴar wasan kwaikwayo ce ta Hollywood ƴar asalin Zimbabue.

Rayuwa ta mutum

gyara sashe

An haifi Dowdeswell ranar 1 ga watan Afrilu 1989 a birnin Harare, Zimbabwe. Mahaifinta Roger Dowdeswell tsohon ɗan wasan tennis ne. Mahaifiyarta Laurie Smith mai shirya fina-finai ce wacce ta samar da fim ɗin The New Twenty. Shana ta koma Birnin New York, Amurka kuma ta halarci City and Country School, PS 3, kuma a ƙarshe PPAS High School. Ta fara aikin wasan kwaikwayo tana da shekaru takwas, kuma daga baya ta fito a shirin Anne Frank wanda kamfanin Paper Mill Playhouse ya shirya.

Fina-finai

gyara sashe
Year Film Role Genre Ref.
1999 Fare Well Miss Fortune uncredited Film
2002 Miracles Eve Film
2002 Garmento Shopper Film
2002 The Stream The girl Short film
2003 13 Going on 30 Young Jenna Film
2005 Law & Order: Criminal Intent Jordan Fernholz TV series
2007 Family of the Year Tatum Sue Holloway TV series
2009 Law & Order Karen Johnson TV series
2009 The Winning Season Molly Film
2009 Asylum Seekers Girlfriend Film
2009 Law & Order: Special Victims Unit Nikki Sherman / Melissa TV series
2010 Mercy Abby Jansen TV series
2010 Mercy Abby Jansen Film
2011 Choose Sara TV series
2011 Body of Proof Maxine Hall / Maxine TV series
2013 Teamwork Like Wolves Jeanie TV series
2013 The Big Wedding Waitress Film
2013 Wish You Were Here Michelle Short film
2013 Going South Martha Short film
2015 Mistress America Ruth Film
2017 An Ornament of Faith Fatima Film

Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin Hadi na waje

gyara sashe