Shabani
Shabani Persian: , Siffar sifa ta شعبان ( Sha'aban ), sunan watan takwas na kalandar Musulunci) sunan mahaifin Musulmi ne kuma yana iya nufin:
- Agim Shabani (an haife shi a shekara ta 1988), shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Albaniya
- Bujar Shabani (an haife shi a shekara ta 1990), shi ne dan wasan ƙwallon ƙafa ta Kosovar-Albania; duba kakar 2018–19 FC Drita
- Bunjamin Shabani (an haife shi a shekara ta 1991) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Albaniya daga Jamhuriyar Makidoniya
- Hussein Shabani (an haife shi a shekara ta 1990), shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Burundi
- Nasser Shabani (ya mutu 2020), janar na Iran
- Razie Shabani (1925–2013), dan siyasar Azerbaijan kuma mai fafutuka
- Shabani Nonda (an haife shi a shekara ta 1977), shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta DR Congo
- Xhevdet Shabani (an haife shi a shekara ta 1986) shi ne dan wasan ƙwallon ƙafa ta Kosovar-Albania
Shabani | |
---|---|
Wikimedia disambiguation page (en) |
Wurare
gyara sashe- Shabani, Iran, ƙauye a lardin Kurdistan, Iran
- Shabani, Zimbabwe, garin hakar ma'adanai Zimbabwe
Sauran amfani
gyara sashe- Shabani (gorilla) (an haife shi a shekara ta 1996), gorilla mai dogon zango ta yamma a gandun daji na Higashiyama a Nagoya, Japan
Duba kuma
gyara sashe- Sha'aban (disambiguation)
- Shaybanids, daular