Seraphina Nyauma, (an haife ta a shekara ta 1965). [1] ƴar wasan Kenya ce Mai jefa javelin da ta yi ritaya.

Seraphina Nyauma
Rayuwa
Haihuwa 1965 (58/59 shekaru)
ƙasa Kenya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines javelin throw (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Ta lashe lambar zinare a Gasar Cin Kofin Gabas da Tsakiyar Afirka ta 1983, [2] lambar azurfa a Wasannin Afirka na 1991, [3] lambar zinare da Gasar Cin kofin Afirka ta 1990, [4] lambar zinare na Wasannin Afirka ta 1991, [5] da lambar zinare.

Bayanan da aka ambata

gyara sashe
  1. Seraphina Nyauma at World Athletics  
  2. "East and Central African Championships". GBR Athletics. Athletics Weekly. Retrieved 16 September 2019.
  3. "All-Africa Games". GBR Athletics. Athletics Weekly. Retrieved 16 September 2019.
  4. "African Championships". GBR Athletics. Athletics Weekly. Retrieved 16 September 2019.
  5. IAAF Statistics Handbook, 1st IAAF/VTB Bank Continental Cup, Split 2010