Incheon (lafazi : /inecon/) birni ne, da ke a ƙasar Koriya ta Kudu. Incheon tana da yawan jama'a 3,002,645 bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Incheon kafin karni na biyar bayan haifuwan annabi Issa. Shugaban birni Incheon Yoo Jung-bok ne.

Globe icon.svgIncheon
Flag of Incheon.svg Emblem of Incheon.svg
Incheon Cityscape.jpg

Wuri
Incheon-gwangyeoksi in South Korea.svg Map
 37°27′50″N 126°38′55″E / 37.4639°N 126.6486°E / 37.4639; 126.6486
Ƴantacciyar ƙasaKoriya ta Kudu
Yawan mutane
Faɗi 2,936,117 (2018)
• Yawan mutane 2,804.83 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Korean (en) Fassara
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,046.807 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1883
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Incheon Metropolitan Government (en) Fassara
Gangar majalisa Incheon municipal council (en) Fassara
• Mayor of Incheon (en) Fassara Yoo Jeong-bok (en) Fassara (1 ga Yuli, 2014)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+09:00 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2 KR-28
Wasu abun

Yanar gizo incheon.go.kr
Facebook: flyic Twitter: SmartIncheon Instagram: incheon.city Youtube: UC960xfXepXPsJ8HHePGvAKw Edit the value on Wikidata
Incheon.