Semra Kebede
Semra Kebede (haihuwa Yuni 18, 1987) ta kasance makarbiyar Ethiopian beauty pageant, model, da shirin fim, wacce ta zama Miss Ethiopia USA 2006 da kuma Deputy Miss Africa USA 2006.
Semra Kebede | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Addis Ababa, 18 ga Yuni, 1987 (37 shekaru) |
ƙasa | Habasha |
Karatu | |
Makaranta | Emory University (en) |
Sana'a | |
Sana'a | model (en) da jarumi |
Imani | |
Addini | Ethiopian Orthodox Tewahedo Church (en) |
Farkon rayuwa
gyara sasheSemra Kebede an haife ta ne ranar 18 ga watan Yuni, 1987[1] a Addis Ababa, Habasha. Iyayen ta sun koma United States sanda take shekara 10. Ta girma a Houston, Texas kuma ta yi makarantar Alief Independent School District. Iyayen ta mabiya Ethiopian Orthodox Church itama ta girma a Ethiopian Orthodox religion. Semra ta karanci Economics a Jami'ar Emory dake Atlanta, Georgia sannan ta fita da bachelor's degree a 2009.[2]
Kyautuka
gyara sasheSemra ta samu nasarar zama Miss Ethiopia USA 2006 a official Miss Ethiopia USA pageant. Haka yasa ta wakilci kasarta Ethiopia a Miss Africa USA pageant kuma ta samu zama Deputy Miss Africa USA 2006.
Modeling
gyara sasheSemra tana shiga cikin shirye-shiryen da dama na fashion designers Kamar na mawakin Ethiopia designer Chachi Tadesse da Ras Judah designer Rozy Negusie. Ta kuma rika bayyana a bangon tallace-tallace na beuty products a Ethiopia.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "miss ethiopia 2006". 2020-11-14. Archived from the original on 2020-11-14. Retrieved 2021-05-30.
- ↑ "Semra A. Kebede". Archived from the original on 2022-10-06. Retrieved 2022-11-26.