Selbe: One Among Many (asali kamar Selbé et tant d'autres, gajeren fim ne na shekarar 1983 na Senegal wanda Safi Faye ya bada umarni. Pierre Hoffmann ne ya shirya shirin ga kamfanin Faye Films.[1][2][3]

Selbe: One Among Many (fim)
Asali
Asalin suna Selbé et tant d'autres
Asalin harshe Yare
Ƙasar asali Senegal
Characteristics
Genre (en) Fassara short film (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Safi Faye
External links

Fim ɗin ya samu kyakykyawan sharhi kuma ya samu kyaututtuka da dama a bukukuwan fina-finai na duniya.

Sharhi gyara sashe

Fim din na magana akan rayuwar yau da kullum na wata mace 'yar kauye ƴar ƙasar Senegal mai suna Selbe, inda ta yi nazari kan matsayin tattalin arziki da zamantakewar matan Afirka na karkara.

Manazarta gyara sashe

  1. "Selbe: One Among Many by Safi Faye". African Filmny. Retrieved 14 October 2020.
  2. "Selbe: One Among Many 1983 'Selbé et tant d'autres' Directed by Safi Faye". letterboxd. Retrieved 14 October 2020.
  3. "SELBE: ONE AMONG MANY aka SELBE; Directed by Safi Faye, Senegal, 1983". MUBI. Retrieved 14 October 2020.