Sayed Android (Larabci: سيد أندرويد‎) jerin shirye-shiryen talabijin ne na wasan barkwanci na Masar wanda aka nuna a cikin Ramadan a cikin shekarar 2016. Jerin taurarin sune, Mohamed Henedi, Alaa Morsy, Engy Wegdan, Amr Abd Al-Aziz, Eman El-Sayed, da Taher Abu Lela. Sayed Essawy ne ya jagoranci shirin kuma shine aikinsa na farko mai rai (animated).

Sayed Android
Asali
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Screening
Lokacin farawa Yuni 6, 2016 (2016-06-06)

Takaitaccen bayani

gyara sashe

Hotunan ban dariya na ƙauna, abota, da ƙiyayya suna wasa a cikin duniyar abubuwan ɗan adam a cikin sararin samaniya.[1]

'Yan wasan

gyara sashe

Zaɓaɓɓun Episode

gyara sashe
  • Episodes 1–2: Web Planet
  • Episode 3: The Market
  • Episode 4: Al-Zaabeel
  • Episode 5: Apache
  • Episode 6: Microfilm
  • Episode 7: Tiki Taka
  • Episode 8: Lie Detector
  • Episode 9: The Party
  • Episode 10: Depressing Bomb
  • Episode 11: Oceans 4
  • Episode 12: The Armistice
  • Episode 13: The Open Institute
  • Episode 14: The Egyptian Monster
  • Episode 15: We Don't Want to Talk About the Past
  • Episode 16: The Return of the Apache
  • Episode 18: Kandy[3]

Manazarta

gyara sashe
  1. Sahsah, Amr. "بالفيديو.. محمد هنيدى يقدم مسلسل الرسوم المتحركة "سيد أندرويد" فى رمضان". Youm7. Retrieved 8 June 2021.
  2. "Sayed Android". El Cinema. Retrieved 8 June 2021.
  3. "سيد اندرويد". Ramadan Ahla. Retrieved 8 June 2021.