A duk shekara, Angola tana asarar kusan hekta 124,800 ko kuma kashi 0.20% a kowace shekara. A cikin shekarata 1990-2010, ƙasar ta yi asarar kusan hekta 2,496,000 ko kuma 4.1 a cikin duka sanadiyar sare dazuzzuka.

Sare dazuzzuka a Angola
aspect in a geographic region (en) Fassara
Bayanai
Facet of (en) Fassara Gandun daji
Ƙasa Angola
daji Angola
Angola

Angola tana da ma'aunin daidaiton yanayin gandun daji na shekarar 2018 yana da maki 8.35/10, inda take matsayi na 23 a duniya cikin kasashe 172.

Angola ta fara kirga gandun daji a shekarar 2008 tare da samfurori 199.[1]

Lardunan Cabinda, Cuando Cubango, Moxico da Uíge suna da mafi girman matakin amfani da gandun daji don samar da katako.[2]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Angola with 60 million hectares of forests". Agencia Angola Press. 14 February 2017. Retrieved 25 March 2020.
  2. https://rainforests.mongabay.com/deforestation/2000/