Sarauniya Maria II Zaccaria
Sarauniya Maria II Zaccaria a qarni na (14th-har izuwa karni na 1404), ta kasance Sarauniya ta Achaia, kuma a cikin daular titular.
Sarauniya Maria II Zaccaria | |||
---|---|---|---|
1402 - 1404 | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 14 century | ||
Mutuwa | unknown value | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Centurione I Zaccaria | ||
Abokiyar zama | Pedro Bordo de San Superano (en) | ||
Ahali | Andronikos Asen Zaccaria (en) | ||
Yare | Zaccaria (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa |
Ta kasance yar Centurione I Zaccaria, Sarkin Veligosti–Damala da kuma Chalandritsa. ta gaji mijinta mai suna Pedro de San Superano a shekarar 1402 a matsayin waziriyar danta. A shekarar 1404, ta bama dan dan uwanta ragamar mai suna Centurione II Zaccaria.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Setton, Kenneth M. (1975). A History of the Crusades: Volume III — The Fourteenth and Fifteenth Centuries. Madison: University of Wisconsin Press.