Sangha, Mali
Sangha (wani lokaci ana rubuta su Sanga ) ƙauye ne a cikin Cercle na Bandigara a yankin Mopti na Ƙasar Mali . Yana day Ƙungiya, Ƙungiyar ta ƙunshi kusan ƙananan ƙauyuka 44 kuma a cikin ƙidayar shekarata 2009 tana da yawan jama'a kimanin 32,513. Cibiyar gudanarwa ( shuga-lieu ) ƙauyen Sangha Ogol Leye, ɗaya daga cikin gungu na ƙananan ƙauyuka a kalla 10 a saman Bandiagara Escarpment .
Sangha, Mali | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Mali | |||
Region of Mali (en) | Mopti Region (en) | |||
Cercle of Mali (en) | Bandiagara Cercle (en) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) | 479 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC±00:00 (en)
|
An san yankin a matsayin cibiyar addinin gargajiya na Dogon mai yawan temples da wuraren ibada, kuma a matsayin sansanin masu ziyara a kauyukan Dogon. Ana magana da Toro So a ƙauyen Sangha. Yawancin ayyukan ƙabilanci na Marcel Griaule an gudanar da su a cikin Dogon na Sangha.
Hotuna
gyara sashe-
Tufafi masu launuka iri-iri a kasuwar Sangha, 1992
-
Mata masu yara da tushen rogo a kasuwar Sangha, 1992
-
A toguna a Sangha, 2006
-
Duban Sangha, 2007
-
Masks masu yawa yayin rawa a Sangha, 2007
-
Ƙofar gidan Hogon a Sangha, Ogol kwata, 2007
Media related to Sangha at Wikimedia Commons
Duba kuma
gyara sasheManazarta
gyara sasheAdireshin waje
gyara sashe- Plan de Sécurité Alimentaire Commune Rurale de Sangha 2006-2010 (PDF) (in French), Commissariat à la Sécurité Alimentaire, République du Mali, USAID-Mali, 2006, archived from the original (PDF) on 2012-08-20, retrieved 2022-11-25CS1 maint: unrecognized language (link).
- Map of Mopti and Dogon country, ND 30-6, 1:250,000, University of Texas, US Army, 1954.