Sana'a Shaik haifaffiyar Afirka ta Kudu ce, ƴar fim kuma yar wasan talabijin da ke zaune a Ostiraliya.

Sana'a Shaik
Rayuwa
Haihuwa Durban
ƙasa Afirka ta kudu
Asturaliya
Karatu
Makaranta Crawford College, La Lucia (en) Fassara
Curtin University (en) Fassara
Applecross Senior High School (en) Fassara
University of Sydney (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Jarumi
IMDb nm5655171

Rayuwar farko

gyara sashe

An haife ta a Durban, Afirka ta Kudu,[1] ta ƙaura zuwa Perth, Western Australia tun tana matashiya kuma ta halarci Jami'ar Curtin. Daga baya ta sami digiri na biyu a fannin gudanarwa a Jami'ar Sydney.[2] Ta yi aiki na tsawon shekaru uku a fannin kuɗi kafin aikinta na wasan kwaikwayo.

Rayuwa ta sirri

gyara sashe

Musulma ce. Ta yi aure a Afirka ta Kudu a shekarar 2022.

Fina-finai

gyara sashe
Key
  Denotes works that have not yet been released
Year Title Role Notes
2018 Jack Irish Bollywood actress
2019-2020 Reckoning Lacey Diaz 3 episodes
2019 2067 Xanthe
2021 Dive Club Steve Harrison 12 episodes
2022 Summer Love Nabilah Episode 3
2023 Class of '07 Teresa 8 episodes
2023 It Only Takes a Night Emma
2023 Bump Van 5 episodes
TBA Nomad  Nellie Post-production

Manazarta

gyara sashe
  1. Valentine, Venecia (April 18, 2023). "SA actress making waves, globally, with two streaming offerings". iol.co.za. Retrieved 23 January 2024.
  2. "2022 CGA RISING STARS REVEALED". Filmink.com. Archived from the original on 23 January 2024. Retrieved 23 January 2024.

Hanyoyin Hadi na waje

gyara sashe