Samy Mmaee A Nwambeben ( Larabci: سامى ماي‎; an haife shi a ranar 8 ga watan Satumba 1996) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Morocco wanda ke taka leda a matsayin ɗan baya na Ferencváros da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Maroko.[1]

Samy Mmaee
Rayuwa
Haihuwa Beljik, 8 Satumba 1996 (28 shekaru)
ƙasa Moroko
Ƴan uwa
Ahali Camil Mmaee (en) Fassara, Ryan Mmaee da Jacky Mmaee (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
KAA Gent (en) Fassara-
  Standard Liège (en) Fassara2014-
  Belgium national under-19 football team (en) Fassara2015-201540
 
Muƙami ko ƙwarewa centre-back (en) Fassara
Nauyi 82 kg
Tsayi 185 cm

Aikin kulob/ƙungiya

gyara sashe

Mmaee ya shiga Standard Liège a cikin shekarar 2013 daga Gent. A 25 ga watan Yuli 2014, ya yi wasansa na farko na Belgian Pro League tare da Standard Liège da Charleroi.

Nemzeti Bajnokság I club Ferencvárosi TC ne ya sanya hannu a kan kulob ɗin Mmaae a cikin 2020.[2][3]

Ayyukan kasa

gyara sashe

An haifi Mmaee a Belgium ga mahaifinsa ɗan Kamaru ne kuma Mahaifiyarsa 'yar Morocco. Samy matashi ne na duniya na Belgium. Ya wakilci tawagar kasar Morocco a wasan sada zumunci da suka doke Senegal da ci 3-1 a ranar 9 ga Oktoba 2020.[4][5]

Rayuwa ta sirri

gyara sashe

Ɗan uwan Mmaee Ryan Mmaee shima ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ga Ferencváros kuma na ƙasa da ƙasa a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Maroko.[6]

Girmamawa

gyara sashe

Standard Liege

  • Kofin Belgium : 2015–16.[1]

Ferencvàros

  • Nemzeti Bajnokság : 2020-21, 2021-22
  • Magyar Kupa : 2021-22.[6]

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 "Standard Liège vs. Sporting Charleroi - 25 July 2014 - Soccerway". soccerway.com. Retrieved 26 July 2014.
  2. Morocco vs. Senegal a ranar 9 ga watan October 2020 Soccerway". uk.soccerway.com
  3. Mercato : Mmae en vert et blanc-ASSE- EVECT"
  4. Monnier, Jules (29 April 2016). "Le choix des Mmaee". Site-Sportmagazine-FR
  5. Morocco vs. Senegal - 9 October 2020 - Soccerway" uk.soccerway.com
  6. 6.0 6.1 Monnier, Jules (29 April 2016). "Le choix des Mmaee". Site-Sportmagazine-FR.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe