Samuel Colt (An haife she a shekara ta 19 yuli, shekara ta 1814) (Hartfort, Connecticut, United Stated).

wannan shine Samuel Colt wanda yakasance shine wanda yafara kira bindiga

Yana da mata mai Suna Elizabeth Colt.

Ayyukan Sa da dukiyar sa

gyara sashe

Samuel Colt yayi ayuka da dama wanda yakasance shine mutum na fari da ya kirkiri bindiga ma'ana(Gun).

Ya mutu a ranar 10 ga watan Janairu 1862, A garin Hartfort, Connecticut,a garin United State dake garin amurka.

Yakasan ce yanada kimanin kudi miliyan dubu goma sha biyar ($15), yayin da ya mutu.[ana buƙatar hujja]

Manazarta

gyara sashe