Samuel Chukwudi Ezeofor Haihuwa ranar 8 ga watan Mayu, 1967). Bishop ne na Anglican a Najeriya,  shine Bishop na Aguata na yanzu,  ɗaya daga cikin tara a cikin lardin Anglican na Nijar, ita kanta ɗaya daga cikin larduna 14 a cikin Cocin Najeriya. Ya kasance Bishop na Ogbaru har zuwa 2018.[1]

Samuel Chukwudi Ezeofor
bishop (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa 1967 (56/57 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a priest (en) Fassara

Farkon Rayuwa da Ilimi

gyara sashe

An haifi Ezeofor a Onitsha a ranar 8 ga Mayu 1967. Ya yi karatu a Central School Oko, Aguata High School da Jami'ar Najeriya.[2]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe