Samia Akario
Samia Akario (Larabci: سامية أقريو) (28 Mayu 1972) ta kasance yar'fim din Morocco ce kuma darekta. Yar'asalin Jihar Chefchaouen, Morocco.[1]
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa |
Chefchaouen (en) ![]() |
ƙasa | Moroko |
Harshen uwa |
Moroccan Arabic (en) ![]() |
Karatu | |
Makaranta |
High Institute of Theatrical Arts and Cultural Animation (en) ![]() |
Harsuna |
Larabci Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | afto, darakta, ɗan wasan kwaikwayo, marubin wasannin kwaykwayo da mai gabatarwa a talabijin |
IMDb | nm0015095 |
TarihiGyara
Samia Akariou an haife ta a 1972 acikin garin Chefchaouen, Morocco. Ta kammala karatu daga Higher Institute of Dramatic Arts and Cultural Activities (ISADAC) da kuma Higher National Drama Paris Conservatoire.
Ta fara aikin ta ne a tiyata da fitowa acikin kananan shirye-shirye, sannan ta koma sinama acikin film (Lalla Hobbi) Mohamed Abderrahman Tazi wanda ya kaita zuwa ga wajen alumma. Ta fito a fim tare da Farida Belyazid, Friends Yesterday na Hassan Benjelloun da Ali, Rabiaa da wasu. Ahmed Boulane.
ManazartaGyara
- ↑ "Maroc: "Bnat Lalla Mennana" - Chapeau bas à toute l'équipe d'une série marocaine pas comme les autres - allAfrica.com". AllAfrica.com (in French). Retrieved 5 March 2016.CS1 maint: unrecognized language (link)
Hadin wajeGyara
- Samia Akario on IMDb