Yare ne Wanda Daya daga cikin yarurrukan da mutanen kudancin kasashen Asiya sukeyi kamar indiya da sauransu wadansu makwabtan kasar ta indiya dake a kudancin kasashen Asiya, Akallla mutanen kasar indiya 2,630,000 suke magana da yaren a kasar.

Sambalpuri
'Yan asalin magana
harshen asali: 2,630,000 (2011)
Odia (en) Fassara
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 spv
Glottolog west2384[1]

Manazarta

gyara sashe

=Manazarta=[2]

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Sambalpuri". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
  2. Academic Accelerator https://academic-accelerator.com › s... Sambalpuri Language: Most Up-to-Date Encyclopedia, News & ...