Samah Anwar, (Arabic) 'yar wasan kwaikwayo ce ta kasar Masar [1] an haife ta a ranar 22 ga watan Afrilu, 1965, a Alkahira, Misira . [2] Ta fito a fim ɗin Secret Visit na shekarar 1981.

Samah Anwar
Rayuwa
Cikakken suna سماح أنور عبد الله
Haihuwa Kairo, 22 ga Afirilu, 1965 (59 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Larabci
Ƴan uwa
Mahaifi Anwar Abdullah
Mahaifiya Suad Hussein
Karatu
Makaranta Jami'ar Alkahira
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a jarumi
Muhimman ayyuka Secret Visit (fim)
Emra'ah Wahedah La Takfee (en) Fassara
Ze'ab El Gabal (en) Fassara
IMDb nm1689300

Manazarta

gyara sashe
  1. "For its First Edition, Egypt's Aflemha Online Film Festival Celebrates Women in Cinema". Scoop Empire. 20 January 2021. Retrieved 26 March 2021.
  2. Samah Anwar